Aisha Ahmad Abdullahi

Aisha Ahmad Abdullahi

Aisha Ahmad Abdullahi 'yar jarida ce a Morganable Hausa, sashen Hausa na Jaridar Morganable. Tana bayar da rahotanni kan fannoni daban-daban, ciki har da siyasa, tattalin arziki, ilimi, noma da al'amuran zamantakewa.
Ta hanyar aikinta, tana taimakawa wajen isar da sahihan labarai da muhimman bayanai ga masu karatu da harshen Hausa, tare da mayar da hankali kan batutuwan da suka shafi Najeriya da sauran sassan duniya.

Welcome Back!

Login to your account below

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Add New Playlist

Verified by MonsterInsights